IQNA - Masallacin Larabanga mai shekaru 700 yana cikin tsarin gine-ginen Sudan da ke gabar teku a Ghana, kuma shi ne masallaci mafi dadewa a kasar da aka yi da yumbu da katako, duk da tsananin zafin da ake ciki, iskar da ke ciki tana nan a sanyaye.
Lambar Labari: 3491879 Ranar Watsawa : 2024/09/16
IQNA - Kur'ani mafi dadewa a kasar Sin, wanda aka nuna a wani masallaci a lardin Qinghai, yana jan hankalin mutane kusan 6,000 a kowace rana.
Lambar Labari: 3491822 Ranar Watsawa : 2024/09/06
IQNA - Hukumar Kula da Masallatan Harami guda biyu ta sanar da rasuwar Saleh al-Shaibi, mutum na saba'in da bakwai da ke rike da mabudin Ka'aba tun bayan cin birnin Makkah.
Lambar Labari: 3491391 Ranar Watsawa : 2024/06/23
Tehran (IQNA) Masallacin al-Omari mai cike da tarihi shi ne masallaci mafi girma a zirin Gaza mai tarihi na tsawon karni 14, wanda ya jawo hankalin al'ummar zirin Gaza daga nesa da kusa wajen gabatar da addu'o'i, amfani da shirye-shiryen addini da koyon kur'ani.
Lambar Labari: 3488978 Ranar Watsawa : 2023/04/15
Tehran (IQNA) An gudanar da dare na biyu na gasar kur'ani ta kasa da kasa ta kasar Malaysia a birnin Kuala Lumpur tare da halartar mahalarta maza da mata da kuma wasu jami'an addini na kasar.
Lambar Labari: 3488044 Ranar Watsawa : 2022/10/21
Bayanin Tafsisri Da Malaman Tafsiri (2)
Babban tafsirin al’ummar musulmi na uku shi ne tafsirin “Mughatal bin Sulaiman” babban malami kuma malamin tafsiri wanda ya rayu a babban Khurasan, kuma aikinsa shi ne mafi dadewa r tafsirin Alkur’ani da ya zo mana.
Lambar Labari: 3487779 Ranar Watsawa : 2022/08/31